Bitar Tasirin Musulunci a kan Tsarin Sarautar Hausawa

    Tsakure

    Manufar wannan takarda ita ce fito da cigaban da addinin Musulunci ya kawo dangane da abin da ya shafi siyasar mulkin Hausawa ta gargajiya. Binciken ya samu zarafin bibiyar wasu daga cikin ayyukan da suka danganci tsarin sarautar Hausawa da kuma waÉ—anda suka kalli wasu É“angarori na Musulunci. Takardar ta fi bayar da Æ™arfi a kan hira da karance-karance da kuma sauraren fasahohin Hausawa da suka danganci adabi a matsayin tushen bayanai. Wannan dalili ne ya sa aka yi garkuwa da wasu waÆ™oÆ™in baka musamman na fada a matsayin wata kafa da ta haska hoton yanayin tsarin sarautar Bahaushe ta gargajiya. An yi amfani da Ra’in SassarÆ™uwar Al’adu (Cross-Cultural Theory) wanda Edward Twitchell ya assasa a shekarar 1959 a matsayin jagora ga nazarin. Takardar ta samu nasarar gano sakamakon bincike guda biyar waÉ—anda suka haÉ—a da: Tsarin sarautar Hausawa ya yi gwagwarmaya a matakai daban-daban, inda ya fara daga kafin zuwan Musulunci zuwa zamanin da aka samu wayewar kai ta addinin Musulunci. Hausawa sun daÉ—e suna zama a Æ™arÆ™ashin shugabanci mai kyakkyawan tsari, don haka suka yarda da gabaci tun kafin su karÉ“i addinin Musulunci. Wannan dalili ya sa lokacin da addinin Muslunci ya zo musu da tsarin shugabanci, lamarin bai zamo baÆ™o a gare su ba.

    DOI: https://www.doi.10.57233/djfafais.2026.v22i01.011

    author/Ibrahim Dalha & Abu-Ubaida Sani

    journal/Degel 22(1) | October 2026 |

    Pages